Dangote da sarkin Musulmi a Idi a Sokoto (Hotuna)

Yayin da kowa ke bikin Sallar Idi a mahaifarsa attajiri Aliko Dangote ya na sa Sallar Idi ne a garin Sakkwato tare da mai alfarma sarkin Musulmi Muhamadu Sa’ad Abubakar III da kuma gwamnan jihar Aminu Waziri Tambuwal

Kamar yadda hotuna suka nuna attajiri Aliko Dangote ya yi nasa Sallar Idi ne a garin Sakkawato;

Eid 22Eid 3Eid 4Eid 1Eid 7Eid 5

An dai gabatar da Sallar Idi a duk fadin kasar bayan ayyana ranar Lahadi 9 ga watan Dhul Hajji a matsayin ranar Arafa, wacce ta yi dai dai da ranar 11 ga watan Satumba.

Wanda hakan ya bayar da damar gabatar da Sallar Layya a washegari 10 ga watan Dhul Hijja, watau 12 ga watan Satumba ga musulmai a duk fadin duniya. An dai gabatar da Sallar Idi a duk fadin kasar, a inda Shugaba Muhammadu Buhari ya yi nasa bikin Sallar a mahaifarsa Daura.

Source

You may also like...

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *