Yan Najeriya sunyi ma PDP ca akan kulle shafinta na Twita

–Mutanen Najeriya sunyi ma jam’iyyar PDP ca akan kulle shafin sa da zumuntarsu ta twita

–Hayaniyan ya fara ne yayinda wani ma’aikacin jam’iyyar Chinwe Nnorom ya sanar da cewa an kori diraktan kafan sada zumunta Deji Adeyanju wanda kuma daga baya, shugaban kwamitin rikon kwarya ,Ahmed Makarfi ya karyata

PDP

Yan Najeriya dake hulda da shafin twita sunyi ca ga babban jam’iyyar adawa a najeriya, jam’iyyar PDP akan kulle shafin sada zumuntarsa ta twita. Wata yunkuri na rashin tunani shine ta kulle shafin da ke da kimanin mutane 188,000 ,ta bude mai mutane 2000

Hayaniyan ya fara ne yayinda wani ma’aikacin jam’iyyarChinwe Nnorom ya sanar da cewa an kori diraktan kafan sada zumunta Deji Adeyanju wanda kuma daga baya, shugaban kwamitin rikon kwarya ,Ahmef Makarfi ya karyata

Jaridar Naij.com ta samu daga majiya cewa rade radin koran Adeyanju da ake yi sanadiyar wasu maganganun suka ne da yayi a madadin jam’iyyar ga gwamnatin shugaba Buhari.

KU KARANTA KUMA:Idan ba tsoro ba, ka tafi Amurka…-Kungiyar Arewa tace da Kashamu

“Rade-rafin koran adeyanju da akeyi kawai dan ya yada maganganu a kafan labarai ne a madadin kakakin jam’iyyar, Dayo Adeyeye, wanda ba zai yi hakan ba.

Ga maganganun yan Najeriya

Zahra musa tace : “An kulle shafin ne saboda PDP bazata iya hada kanta ba

Mr ayedee yace:, “A taikace dai Bangaren PDP ta kulle shafin ta mai mutane 188,000

Source

You may also like...

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *