Anyi garkuwa da fasto a jihar Ribas

Sabon rahoto na nuna cewa anyi garkuwa da wani shugaban cocin Seventh Day Adventist Church, Obele, Fasto Sylvanus Ogbu, a karamar Hukumar Emohua a jihar Ribas.

Gunmen

Jaridar Daily post ta bada rahoton cewa masu garkuwa da mutane sun afka gidan faston misalin karfe 2 na dare a ranan asabar, 10 ga watan Satumba, kuma sun tafi dashi.

KU KARANTA:Rundunar soji sun kashe masu garkuwa da mutane 7 a bauchi

Majiya ta ce har yanzu dai basu kira sun fadi bukatunsu ba. Pastor Sylvanus Ogbu,dan asalin unguwar Akwukabi ne a karamar Hukumar Etche a jihar Ribas.

Source

You may also like...

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *